• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, August 24, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jaruman Kannywood sun cika Rimin Gado a bikin auren ‘yar Halima Adam Yahaya

by MUKHTAR YAKUBU
June 28, 2026
in Ranar Murna
0
Jaruman Kannywood sun cika Rimin Gado a bikin auren ‘yar Halima Adam Yahaya

Daga hagu: Amarya Ummusalama Auwalu Maikano (Ummita) da mahaifiyar ta, Halima Adam Yahaya

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

GARIN Rimin Gado da ke Jihar Kano ya karɓi baƙuncin ɗimbin fitattun jaruman masana’antar Kannywood da suka hallara domin taya tsohuwar jaruma, Hajiya Halima Adam Yahaya, murnar auren ‘yar ta, Ummusalama Auwalu Maikano (Ummita).

An ɗaura auren ne a shekaranjiya Juma’a, 26 ga Yuni, a Babban Masallacin Juma’a da ke Rimin Gado da misalin ƙarfe 2:00 na rana, inda dangi, abokai da sauran al’umma suka taru domin shaida wannan muhimmin biki.

Bayan kammala ɗaurin auren, Halima ta shirya liyafa da misalin ƙarfe 3:00 na yamma domin murnar wannan rana.

Jaruman Kannywood a wurin bikin

Mahalartan bikin sun bayyana cewa wannan taro ya sake nuna kyakkyawar alaƙar da tsohuwar jarumar ta gina da abokan aikin ta tsawon shekarun da ta shafe a masana’antar.

Fitattun mahalartan sun haɗa da Zahara’u Shata, Fati Bararoji, Fati Sulaiman, Hauwa Waraka, Sadiya Gyale, Hajiya Zahara’u Adamar Kamaye, Bilkisu Madaki, Maijidda Ibrahim, Sakna Gadaz, Zakiyya Ibrahim, mawaƙi Salisu Mariri, marubuci kuma furodusa Zubairu Balannaji, marubuci Ayuba Muhammad Ɗanzaki, Rahama Sirace, da Hajiya Maryam Na’ibawa (Antima).

Halima Adam Yahaya (a hagu) da Hauwa Waraka

An gudanar da dukkan shirye-shiryen bikin cikin kwanciyar hankali da lumana.

Mahalarta sun yi addu’ar Allah ya albarkaci auren, ya ba su zaman lafiya, soyayya da zuri’a tagari.

Amarya Ummita tare da Zakiyya Ibrahim
Amarya da iyayen ta mata
Maijidda Ibrahim (a hagu) da Fati Sulaiman
Daga hagu: Adamar Kamaye, Maijidda Ibrahim, da Maryam Na’ibawa (Antima)
Zubairu Balannaji tare da uwar amarya, Hajiya Halima
Sadiya Gyale tare da amarya Ummita
Daga hagu: Fati Sulaiman, Maijidda Ibrahim, da Sakna Gadaz
Daga hagu: Amarya Ummusalama Auwalu Maikano (Ummita) da mahaifiyar ta, Halima Adam Yahaya
Amarsu ta ango, Ummusalama Auwalu Maikano (Ummita)
Rahama Sirace (a dama) tare da amarya Ummita
Amarya da ‘yan’uwa
Zahara’u Shata (a hagu) da Fati Bararoji

Loading

Tags: aureHalima Adam YahayaKannywoodRimin GadoUmmusalama Auwalu Maikano
Previous Post

Ɓatagari sun farfasa motar da ake kai jarumar Kannywood Halisa Muhammad asibiti

Next Post

Tallar Tinubu: Mansurah Isah ta dawo daga rakiyar Rarara

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Tallar Tinubu: Mansurah Isah ta dawo daga rakiyar Rarara

Tallar Tinubu: Mansurah Isah ta dawo daga rakiyar Rarara

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!