• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, October 10, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mawaƙi Ado Gwanja yana kwance ba lafiya

Jama'a ku taya shi da addu'a, inji yayan sa

by MUKHTAR YAKUBU
June 30, 2026
in Labarai
0
Mawaƙi Ado Gwanja yana kwance ba lafiya

Ado Isa Gwanja

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN mawaƙin Hausa, Ado Isa Gwanja, yana kwance a asibiti bayan ya kamu da rashin lafiya.

A wata tattaunawa da ya yi da mujallar Fim, ɗan’uwan sa, Alhaji Sa’idu Isa Gwanja, ya bayyana cewa ƙanen nasa ya kamu da rashin lafiyar ne kwanaki biyu da suka gabata, sakamakon kamuwa da zazzaɓin cizon sauro (maleriya), wanda daga bisani ya tsananta.

Ya ce a halin yanzu Ado Gwanja yana karɓar magani a Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano (AKTH), inda likitoci suke kula da lafiyar sa.

“A yanzu haka muna Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano, inda yake karɓar magani. Muna roƙon al’umma da masoyan sa da su taya shi da addu’a, domin Allah ya ba shi cikakkiyar lafiya,” inji Sa’idu Isa Gwanja.

Masoya da abokan sana’ar Ado Gwanja suna ci gaba da bayyana fatan alheri tare da yi masa addu’ar samun sauƙi da dawowa bakin aikin sa cikin ƙoshin lafiya.

Loading

Tags: Ado GwanjaAKTHKanorashin lafiya
Previous Post

An ƙaddamar da sabbin shugabannin KAFIGAN na Katsina, an karrama tsofaffin jaruman Kannywood

Next Post

An ɗaure fitaccen daraktan fim shekaru biyu da rabi saboda damfarar Netflix miliyoyin daloli

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
An ɗaure fitaccen daraktan fim shekaru biyu da rabi saboda damfarar Netflix miliyoyin daloli

An ɗaure fitaccen daraktan fim shekaru biyu da rabi saboda damfarar Netflix miliyoyin daloli

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!