• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, November 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ruƙayya Ibrahim, Nana Aicha Hamissou da Hauwa Shehu sun zama gwarazan gasar rubutu ta FUDMA

by MUKHTAR YAKUBU
November 12, 2026
in Marubuta
0
Ruƙayya Ibrahim, Nana Aicha Hamissou da Hauwa Shehu sun zama gwarazan gasar rubutu ta FUDMA

Zakarun gasar rubutu ta FUDMA jim kaɗan bayan an karrama su

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

BAYAN dogon lokacin da aka kwashe ana jira, yanzu dai an fitar da sakamakon Gasar Gajerun Labarai da Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) ta shirya kan matsalar rashin tsaro a Arewacin Nijeriya.

Gasar ta kasance dama ta musamman ta nuna yadda adabi zai iya zama hanyar isar da saƙo da wayar da kai kan matsalolin da ke addabar al’umma a wannan lokaci.

An tsara gasar tun a shekarar 2024, kuma labarai sama da 500 ne suka shiga. Bayan tantancewa da nazari da masana da ƙwararru suka gudanar, an zaɓi labarai 30, aka tattara su aka wallafa a cikin kundi guda domin adana basira da tunani da saƙonnin da ke cikin rubuce-rubucen marubutan.

Daga cikin waɗannan labarai 30, an sake zaɓar 15 da suka cancanci karramawa, sannan aka fitar da zakaru uku. Su ne:

  • Ruƙayya Ibrahim Lawal daga Jihar Sakkwato
  • Nana Aicha Hamissou daga Maraɗi, Jamhuriyar Nijar
  • Hauwa Shehu daga Jihar Kano

An gudanar da wannan gagarumin biki a ɗakin taro na otal ɗin Hillside da ke Katsina a yayin Taron Ƙasa da Ƙasa kan Ayyuka da Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (Ala).

Sauran zakarun gasar rubutu ta FUDMA ɗin jim kaɗan bayan an karrama su

Bayan karɓar kyaututtuka, marubutan da suka yi nasara sun miƙa saƙon godiya ta musamman ga Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma, wadda ta assasa gasar, da dukkan masu shirya taron, da masana, da ƙwararru da alƙalan da suka sadaukar da lokacin su domin hidimta wa adabi.

Loading

Tags: Aminu AlaFUDMA Dutsin-magajerun labaraigasar rubutukarramawa
Previous Post

A Taron Ƙasa da Ƙasa kan Ayyuka da Waƙoƙin Aminu Ala: Masana sun bayyana matsayin waƙa a cikin al’umma

Related Posts

Ƙungiyar Women of Words za ta ƙaddamar da littafin ‘Mutuwar Kasko’ a yayin cika shekara biyu
Marubuta

Ƙungiyar Women of Words za ta ƙaddamar da littafin ‘Mutuwar Kasko’ a yayin cika shekara biyu

October 14, 2026
Taron gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ya rikiɗe zuwa yanayin jimami, mahalarta sun zubar da hawaye
Marubuta

Taron gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ya rikiɗe zuwa yanayin jimami, mahalarta sun zubar da hawaye

August 30, 2026
Ranar Marubuta 2026: Katsina za ta karɓi baƙuncin taron, an fara rajistar mahalarta
Marubuta

Ranar Marubuta 2026: Katsina za ta karɓi baƙuncin taron, an fara rajistar mahalarta

August 27, 2026
Ƙungiyar ANA Kano za ta horas da matasa dabarun rubuta gajerun labarai
Marubuta

Ƙungiyar ANA Kano za ta horas da matasa dabarun rubuta gajerun labarai

August 24, 2026
Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro
Marubuta

Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro

January 10, 2026
Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama
Marubuta

Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama

December 25, 2025
  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!