• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Auren mawaƙi Lilin Baba da jarumar Kannywood Ummi Rahab: Sauran kwana 14

by DAGA ABBA MUHAMMAD
June 4, 2022
in Ranar Murna
0
Shu'aibu da Rahab da katin gayyatar auren su

Shu'aibu da Rahab da katin gayyatar auren su

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƘARSHEN tika-tika tik!  Jiran da ake ta yi na ganin auren fitaccen mawaƙi, furodusa kuma jarumi Shu’aibu Ahmed Abbas, wanda aka fi sani da Lilin Baba, da fitacciyar jaruma Rahab Saleh Ahmed, wadda aka fi sani da Ummi Rahab, ya zo ƙarshe, domin kuwa yau saura kwana 14 a ɗaura auren su.

Za a ɗaura auren nasu da ƙarfe 11:00 na safe a ranar Asabar, 18 ga Yuni, 2022 a Tudun Murtala, NEPA Office, hannun riga da gidan Bala Kasa, Tudun Murtala, Jihar Kano.

Duk da yake Lilin Baba da Ummi ba su ɗauki tsawon lokaci su na soyayya ba, amma babu wanda bai san da soyayyar su ba saboda irin nuna wa junan su so da ƙaunar juna a soshiyal midiya.

A kai a kai sun yi ta jefa kalaman soyayya a kan junan su. Na baya-bayan nan shi ne rubutun da jarumar ta yi da Turanci a daren jiya, inda ta ce: “Lakal Hamd Ya Allah for giving me such an amazing husband, the best I could ever have. Ya Allah protect him, guide him and increase him in faith, health and wealth. Ya Allah grant us khair in our ever living ya Allah. This is my Jannah.” 

Ma’ana: “Ya Allah ina gode maka da ka ba ni irin wannan miji mai ban-sha’awa, wanda babu wani kamar sa da zan iya samu. Ya Allah ka kare shi, ka yi masa jagora, kuma ka yalwata shi da imani da lafiya da dukiya. Ya Allah ka ba mu alheri a zaman auren mu ya Allah. Wannan shi ne Aljanna ta.” 

Daga nan ta rufe da taken auren su a soshiyal midiya, wato @shurab_2022.

Ɗimbin masoyan su sun amsa mata da amin tare da yi masu fatan alheri.

Lilin Baba da Ummi dai sun fara soyayya ne a daidai lokacin da jarumar ta rabu da tsohon ubangidan ta, Adam A. Zango, a wani yanayi na ɓatawa tare da tozarci. A lokacin har Lilin Baba ya yi bidiyon wasu waƙoƙin sa da ita, sannan ya yi fim ɗin sa mai dogon zango, wato ‘Wuff’, da ita a matsayin jarumar shirin.

Daga nan Ummi ta daina aikin kowa a industiri in ba na sahibin nata ba.

Yanzu kam sauran ƙiris ta zama tasa.

Loading

Tags: amarya da angoɗaurin aurehausa actressjarumaKannywoodKanoLilin BabamawakiRahab Saleh AhmedsoyayyaUmmi RahabWuff!
Previous Post

Buri na kafin na bar duniya

Next Post

Ya yi ƙarar jarumar Kannywood Hadiza Gabon a kan zargin ta ci masa kuɗi ta ƙi auren sa

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Hadiza Aliyu Gabon

Ya yi ƙarar jarumar Kannywood Hadiza Gabon a kan zargin ta ci masa kuɗi ta ƙi auren sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!