• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Sabon salo: Daso na neman tallafi a bikin zagayowar ranar haihuwar ta ta

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
January 18, 2023
in Ranar Murna
1
Saratu Giɗaɗo (Daso)

Saratu Giɗaɗo (Daso)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMAR Kannywood, Saratu Giɗaɗo (Daso), ta fito da wata sabuwar sara ta yin bikin bikin murnar zagayowar ranar haihuwa inda ta nemi masoyan ta da su tura mata kuɗi don taya ta murna.

A wani saƙo da ta wallafa a soshiyal midiya jiya, Daso ta yi wannan sanarwar tare da yin murnar ranar da ta ƙara a cikin shekarun ta, inda ta ƙara da cewa: “Amma ni ba na yin taron mutane wai dan murnar cikar shekara, amma ga bank details ɗi na nan ana iya tura min kuɗi don taya ni murna. Don haka ga Lambar asusun ajiya ta na banki nan ga duk wanda zai tura mini”.

Jama’a dai da dama sun yi mata fatan alheri tare da roƙon Allah ya ƙara shekaru masu albarka.

Jarumar ‘yar wasan barkwanci ta wallafa lambar asusun ajiyar nata ba tare da ɓata lokaci ba.

Loading

Tags: birthdayroƙoSaratu Giɗaɗo Dasotallafizagayowar ranar haihuwa
Previous Post

Rasuwar jarumin barkwanci Kamal S. Aboki ta girgiza Kannywood

Next Post

Yawancin finafinan Kannywood masu dogon zango ba su da inganci – Auwal Ɗanja

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Ambasada Auwal Muhammad Ɗanja

Yawancin finafinan Kannywood masu dogon zango ba su da inganci - Auwal Ɗanja

Comments 1

  1. Abubakar Ibrahim Abaji says:
    4 years ago

    Allah ya bada sa’a, Nima nawa birthday din ya kusa. Abba zan turo da account Dina Nima a baza min.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!