• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tsohuwar jarumar Kannywood, Hadiza Maina ta haifi Hibba

by DAGA ABBA MUHAMMAD
September 21, 2022
in Ranar Murna
0
Hadiza Maina rungume da Hibba a jiya ranar suna

Hadiza Maina rungume da Hibba a jiya ranar suna

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH ya albarkaci tsohuwar fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Maina, da samun ‘ya mace.

Hadiza ta haihu ne a ranar Talata, 13 ga Satumba, 2022, da misalin ƙarfe 7:00 na yamma a wani asibiti mai suna Ashmed da ke GRA, Zariya, Jihar Kaduna.

A jiya Talata aka raɗa wa jaririyar suna Habiba, wanda sunan mahaifiyar maijegon ne. Don haka za a riƙa kiran ta da Hibba.

Hadiza Maina rungume da Hibba a jiya ranar suna

An yi taron sunan ne a gidan mijin ta, Alhaji Lawandi Musa, da ke unguwar Muciya, Babban Titi, Sabon Gari, Zariya.

‘Yan fim mata waɗanda su ka halarci taron sunan sun haɗa da Ɗayyaba Ishaq, Ruƙayya Usman, A’isha B. Umar da Fati JJ.

Hadiza, wadda fitacciya ce a harkar fim a Kaduna, ta yi aure ne a ranar 4 ga Afrilu, 2009.

Daga hagu: A’isha B. Umar, Fati JJ riƙe da Habiba, da maijego Hadiza Maina a wajen taron sunan

Ta shaida wa mujallar Fim cewa wannan haihuwa da ta yi ita ce ta uku, amma wannan ce ta tsaya, sauran biyun duk sun koma.

Allah ya raya Habiba, ya albarkaci rayuwar ta, amin.

Loading

Tags: Aisha B. UmarƊayyaba IshaqFati JJHadiza MainahaihuwaHibbaKadunaKannywoodLawandi MusaRuƙayya UsmanZariya
Previous Post

Tambihi kan masu ra’ayin sukar tsari a haihuwa

Next Post

A baya na ɓoye kai na, amma yanzu zan fito duniya ta san ni, inji Sani Liya-Liya mai waƙar ‘Sambisa’

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Sani Liya-Liya

A baya na ɓoye kai na, amma yanzu zan fito duniya ta san ni, inji Sani Liya-Liya mai waƙar 'Sambisa'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!