• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ɗan Musa Gombe da Salmah Abdulazeez Chado sun saki hotunan kafin aure ba rungume-rungume

by DAGA ABBA MUHAMMAD
September 10, 2022
in Ranar Murna
0

Musa Muhammad da Salmah Abdulazeez Chado

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN mawaƙin Kannywood, Musa Muhammad, wanda aka fi sani da suna Ɗan Musa Gombe, ya fitar da hotunan kafin aure (pre-wedding pictures) ɗin su a yau.

Yadda Ɗan Musa da Salmah su ka ɗauki hotunan sun burge kowa, domin babu rungume-rungume kamar yadda aka saba ganin na wasu.

Mawaƙin ya ɗora hotunan nasu ne a Instagram, inda a ƙasan hoto na farko ya rubuta, “Exactly one week today!”

A hoto na biyu kuma da ya ɗora, sai ya rubuta, “The beginning of forever insha Allah.”

Ɗan Musa Gombe da Salmah

Mujallar Fim ta gono cewa ango da amaryar sun buɗe wani shafi a Instagram mai suna ms_lovestruck tun a ranar 27 ga Yuni, 2022, inda a nan su ka fara yaɗa katin auren. A shafin ma sun ɗora hotuna biyu, duk sun rubuta, “Exactly one week today, Allah ya nuna mana” a ƙasan su.

Mujallar Fim ta ba da labarin da ke nuna yau saura mako guda a ɗaura auren Ɗan Musa Gombe da Salmah Abdulazeez Chado.

Amarya Salmah da ango Musa
“The beginning of forever,” inji Ɗan Musa Gambo

Loading

Tags: aureƊan Musa Gombehotunan kafin aureKannywoodmawakamawaƙipre-wedding picturesSalmah Abdulazeez Chado
Previous Post

Son rai ne ya sa Kannywood ta taɓarɓare – Mukhtar SS

Next Post

Masu tattakin Rarara daga Kaduna zuwa Kano sun yi tozali da gwanin su

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Rarara tare da Anas da Mustapha

Masu tattakin Rarara daga Kaduna zuwa Kano sun yi tozali da gwanin su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!