• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Cewar Al-Amin Ciroma: Na yi mamaki da hamdala da mu ka cika shekara 19 da aure da Wasila Isma’il

by DAGA ABBA MUHAMMAD
October 6, 2021
in Ranar Murna
0
Al-Amin Ciroma da Wasila Isma'il

Al-Amin Ciroma da Wasila Isma'il

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN jarumi kuma darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma,  ya bayyana cewa ya yi mamaki tare da godiya ga Allah da aka faɗa masa cewa har sun cika shekara 19 da aure da fitacciyar jaruma Wasila Isma’il.

A bayanin da ya yi wa mujallar Fim, Ciroma ya ce, “Mamaki na yi sosai a daidai lokacin da aka faɗa min cewar har an cika waɗannan shekarun! Ta gefe ɗaya kuma sai mutum ya ce ikon Allah ne.”

Yabanya ta yi kyau! Al-Amin Ciroma da Wasila Isma’il tare da ‘ya’yan su huɗu

Tun da safiyar wannan rana ta Laraba, 6 ga Oktoba, 2021 Hajiya Wasila ta wallafa hotunan su kwafe bakwai a Instagram, kuma ta rubuta haka da Turanci: “Happy 19th wedding anniversary to us. Alhamdu lillah ya Allah for the gift of life.”

Ciroma da Wasila tare da ‘ya’yan su – uku mata, biyu maza
Sai godiya! Wasila da Al-Amin

Daga baya kuma, sai aka haɗa hotunan, aka ɗora waƙar fim ɗin ‘Wasila’, aka yi guntun bidiyo wanda shi ma ta ɗora shi a shafin nata.

Ɗimbin masoya sun taya ma’auratan murna.

A bayanin da ya yi wa Fim, Ciroma, wanda sanannen ɗan jarida ne, ya ƙara da cewa, “A yayin da wasu ke yi wa ‘yan fim kuɗin goro cewar ba sa yin haƙurin zaman aure, ga shi wasu su na cikar shekaru 19 da zaman auren.

Mama da yaran ta: Wasila Isma’il
Allah ya ƙaro ƙauna! Ciroma na gyara wa Wasila lulluɓin ta

“Babu shakka kuma tilas mutum ya yi wa Allah Ta’ala godiya, sannan a yi fatan duk matan da ke cikin masana’antar su ba maraɗa kunya.”

Allah ya ƙara haɗa kan su har tsawon rayuwar su, amin.

Loading

Tags: Al-Amin Ciromaaurehausa filmsKannywoodWasila Isma'ilWedding Anniversarywedding photos
Previous Post

Yadda na rasa ‘ya’ya na biyu a cikin motar da na yi fakin – Mawaƙi Sanusi Pambeguwa

Next Post

Furodusan Kannywood Umar UK ya yi ƙarar Hafsat Idris ya na so ta biya shi diyyar naira miliyan 10

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Hafsat Idris da Umar UK

Furodusan Kannywood Umar UK ya yi ƙarar Hafsat Idris ya na so ta biya shi diyyar naira miliyan 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!